June 20, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu game da sabon umarnin Babban Bankin ƙasar CBN na cewa al’umma na iya ci gaba da amfani da tsofaffin takardun kuɗi na naira 200 da 500 da kuma 1,000.

A yazama mutane da Yawa suna Magana akan wanna Abun kamar yadda a yanzu haka wasu da Yawa Sunki Karbar Umarnin Cigaba Da Amfani Da kudin.

Kuce gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *