Cikakken Tarihin Nura Mustapha Waye Director IZZAR SO

Cikakken Tarihin Nura Mustapha Waye?

Nura Mustapha Waye an sanshi a matsayin Director ne na Masana’antar Kannywood.

Ya yi aiki a masana’antar fina-finan Hausa da tashar Youtube Izzar So.

Ya mutu kwanan nan a ranar uku 3 ga watan Yuli 2022.

Har yanzu ba a san dalilin mutuwarsa ba, A daren biyu 2 ga watan Yuli

ya yi barci kuma da safe bai farka ba. Allah Sarki.

Nura Mustapha Waye Director IZZAR SO

Kannywood
Cikakken Tarihin Nura Mustapha Waye

Labarin Rasuwar Nura Mustapha Waye Ya Tawassuli Da Mutane

Abokan aikin Nura Mustapha Waye ne suka sanar da rasuwar sa.

Daya daga cikin Abokansa na kiransa da suna “Baba Sheik”

yace yana cikin koshin lafiya jiya kuma yau aka sanar da rasuwarsa mun gigice kwarai da gaske.

Shima Shahararren Jarumi Ali Nuhu ya rubuta a shafin sa na Facebook cewa Allah ya jiqansa.

Sannan Wani jarumi me suna Lawan Ahmed wanda shima yana daga cikin manyan jarumai (actor’s)

na cikin shirin “Izzar So” yace “Innalillahi wainnailaihirrajiun Allah ya karbi ran Nura”.

Masoyan sa na Masana’antar Kannywood da daukacin al’ummar ‘yan Najeriya

masu shirya fina-finai sun kasance cikin bakin ciki matuqa.

Dukkansu suka yi addu’ar Allah yajiqan sa yasa ya huta.

Yaushe ne aka haifa Mal. Nura Mustapha Waye?

Ba mu riga mun san ranar da aka haife Nura Mustapha Waye ba tukunna,

amma a qiyasi zai iya kai shekara arba’in da wani abu (40+)

Amma dai ku kasance damu yayi da aka sama tabbaci zamu sanar daku kan wannan lamari.

Jinsi Namiji ne, Ya yi zaman Makaranta da Kwaleji daga Makarantar Sakandare ta gida.

Shin Nura Mustapha Waye yana da mata da ‘ya’ya kuwa?

Nura Mustapha Waye yayi aure amma bamu iya sanin sunan matarsa da ya’yansa ba tukunna.

See also  Daga Bakin Tsohon Mijinta, Abubuwa Marasa Kyau Suka Jawo Mutuwar Auren Jaruma Momee Gombe

Bazamu iya bayyana bayanai da yawa ba game da shi ba, sannan ba’ayi fira dashi ba’a kowace

kafofin watsa labarai ba balle a samu yanzu, amma zamu kawo muku nan ba da jimawa ba insha Allah.

Yan Uwan Nura Mustapha Waye
Nura Mustapha Waye Ba’a san sunan Iyaye da Yayyensa ba tukunna.

Amma za’a kawo muku shi nan ba da jimawa ba.

Ku kasance da wannan kafa domin samun cigaban labarin akoda yaushe.

Aikin da Nura Mustapha Waye Yayi Fice Akai
Nura mustapha waye

yayi fice ne a zama Babban Director na wasan hausa film,

yayi aiki a masana’antar fina-finan Hausa da Tashar Youtube “Izzar So”.

Also Read: AhmaduBello Memorial Foundation Scholarship 2022

Wanda anan ne aka sanshi da Director Kannywood.

Ya mutu kwanan nan a ranar uku 3 ga watan Yuli 2022.

Har yanzu ba’a san dalilin mutuwar tasa ba.

Kabilancin Nura Mustapha Waye da Kasar Sa
Nura Mustapha Waye

ba’a iya sanin kabilanci da Kasar sa ba tukunna,

amma Addininsa shine Musulunci wato kenan Musulmi ne.

Kalar Idonsa Baki ne, Kalar Gashin sa Baki ne, Kuma yana yawan murmushi akoda yaushe

da jawo hankalin yan uwa su ringa yin kyakkyawan dabi

Kannywood
Cikakken Tarihin Nura Mustapha Waye

Hasali ma ansanshi kuma Shahararren Mai kaunar Annabi Muhammad S.A.W.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *