February 24, 2024

Assalam alaikum, barkanku da kasance da mu cikin wannan wepsite namu mai albarka; wato Hausatiktok. Com.Ng.

A yau mun zo muku da wata muhimmiyar sanarwa wadda ta kebanta ga wadanda suka cike aikin Npower Batch C Streame 2, wato wadanda suke jiran posting daga Hukamar ta Npower.

Karanta wannan: Yadda Za ka Cike Aikin Dan Sanda Da Wayarka Cikin Sauki

Tun bayan lokacin da wannan Hukuma ta Npower ta ba da dama aka yi Physical Varification, mutane da dama sun yi, kuma dashboard din su tuni ya nuna musu cewa sun yi pass.

Karanta wannan: Yadda Za Ka Kaiwa Hukuma Npower Kokenka (Complain) Cikin Sauki Kuma Su Karba

To amma sai dai mutane sun yi ta jira su ga an dora musu Posting Letter a dashboard din su amma shiru kake ji kamar an shuka dusa.

 

AN SAMU MAFITA

Hukumar Npower a yanzu haka ta ba wa kowace Local Government damar yi posting da kansu, wato hukumar ta ba wa kowace Local Government damar tura wadanda suka cike aikin Npower Batch C Stream zuwa duk ma’aikatar ko kuma ma’arantar da ita Local Government din ta ga ya dace.

Saboda haka, duk wanda ya cike aikin Npower Batch C Stream 2, ya garzaya zuwa Local Government dinsa domin sanin India za ta yi posting dinsa.

Karanta wannan: Yadda Za Ka Kaiwa Hukuma Npower Kokenka (Complain) Cikin Sauki Kuma Su Karba

Muna fatan za ka kasance mai ziyartar wannan site namu mai suna Hausatiktok. Com.Ng domin karuwa ta fannoni da dama. Mun gode.

See also  Sabuwar Sanarwa Daga Hukumar Npower Zuwa Ga Batch C Stream 2
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *