YADDA ZA KA DUBA KO KANA CIKIN MASU CIN GAJIYAR SHIRIN NA NG-CARES

Assalam alikum. Barkanku da zuwa wannan website namu mai albarka Hausatiktok. Com.Ng

Mutane da dama da suka cike tallafin kudi na NG-Cares suna koken har yanzu su ba a tura musu sako ta main message ko ta email ba.

Hakan ta sa wannan hukuma ta samar da wata hanyar da za ka duba ko kana cikin wadanda za su amfana da wannan tallafin

Da farka, za ka bi wannan link din ‘ https://ngcaresbusiness.org/ ‘

Bayan ka shiga zai numa ma ‘ Select State ‘ wato inda za ka shiga ka zabi Jiharka, bayan ka zaba sai ka shiga ‘go to portal’

A nan ne zai bude maka shafin da za ka ga tallafin da ka cike a baya, wato under Credit Grant ka cike ko under Operations Grant. Bayan ka zabi wanda ka cike, a kasansa za ka ga inda aka rubuta “Get Vetted“, to nan za ka shiga ka sa lambar wayarka, daga kasa za ka ga inda aka sa ” Submit” sai ka shiga. To a nan ne za ka ga cewa kana cikin wanda suka zaba komu ba ka ciki.

Mun gode. Allah ya yi jagora.

See also  Nitda Ta Fitar Da Sabon Program Na Digital Skill Certificate Kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *