Yadda Zaka Cike Training Da Hukumar Sadarwa Ta NITDA Zata Gudanar Domin Taimakawa Al’umma
Training: Yadda Zaka Cike Training Da Hukumar Sadarwa Ta NITDA Zata Gudanar Domin Taimakawa Al’umma
Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa NITDA, da hadin gwauiwar Nigerian Digital Invitation (ONDI) suke sanar da al’ummar Nigeria cewa za su gudanar da wani muhimmin training na kwana 14 domin taimakawa al’umma masu matsakaitan sana’u.
Training din zai dauki tsawon kwana goma sha hudu ( 14 days ).
Za a gudanar da darussa da dama da suka daganci yadda mai sana’a zai sanya technology da wasu kirkire-kirkire a harkokin kasuwancisa.
Duba abubun da suke bukata a rubutun dake kasa.