ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA MAI NEMAN AIKI A AREWA24
Mai sha’awar aiki da wannan gidan talabijin na Arewa24 zai tura CV dinsa ( Curriculum Vitae ) zuwa ga wannan email na Arewa24 ” recruitment@arewa24.com ”
Sannan kuma domin karin bayani zai iya ziyartar shafin na Arewa24 ” https://arewa24.com/apply ”
ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA MAI NEMAN AIKI A AREWA24
- Dole ya kasance ka iya harshen Hausa.
- Kwarewar aiki na akalla shekara 2 a matsayin Social Media Administrator ko wani matsayin da yake kama da shi.
- Karewa, da kuma iya magana a gaban mutane.
- Ilimi na musamman a bangaran YouTube Studio, Creator Studio, TikTok, TweetDeck da sauran kafafan midiya.
- Kwarewar aikin zane Graphics Design ta hanyar aiki da portfolio.
Ilimin gyaggyara dauka bidiyo da ( Video editing) - Ilimi a bangaran JavaScript da kuma HTML.
RANAR RUFEWA
5th September 2022.
Allah ya ba da sa’a