Nitda Ta Fitar Da Sabon Program Na Digital Skill Certificate Kyauta
Assalam Alaikum Wa Rahmatul Lah, Barkanku da zuwa wannan website mai albarka, Hausatiktok. com.ng
Mun zo muku da wani sabon program da hukumar Nitda ta fito da shi karkashin jagorancin Professor Isah Ali Pantami tare da hadin gwuiwar Microsoft, shirin zai taimakawa matasa da ma duk mai sha’awar wannan program na Digital Skill.
Karanta Wannan: Yadda Za Ka Yi Wa Kasuwancinka Ko Kamfaninka Tin Number Certificate Da WayarkaÂ
Wannan wata sabuwar dama ce da hukumar ta fito da ita, domin ba wa mutane damar karantar kwasa-kwasai daban-daban a wannan program din kana gida ba tare da kaje ko’ina ba. Kuma kyauta ne ba tare da ka biya ko sisi ba.
Karanta Wannan: Yadda Za Ka Yi Wa Kasuwancinka Ko Kamfaninka Tin Number Certificate Da Wayarka
Wato mutum zai iya yin wannan program din yana gida ta hanyar amfani da wayarsa ta Android ko kuma Computer.
Shiga rubutun dake kasa domin Apply
Click Here To Apply
Allah Ya yi jagora