Masha Allah; Kalli Bidiyon Yadda Wani Matashi Dan Shekara 19 Ya Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma

Allah Mai iko yadda Wani Matashi Ya Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin domin ba kowane zai iya ba..

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Duk mafi akasarin matasan mu Basu da Wani aikin daya wuce su ringa shaye shaye amma akuma shidai wannan matashin ya tsaya ya rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Hannun Sa..

Matashin mai suna malam karami dake garin mubi ta jahar adamawa dama ya taba rubuta Al-Qur’ani wannnan shi ne rubutun sa na biyu..

Muna Tayashi murna da addu,ar Allah ya karawa rayuwar sa Albarka Allah yasa mai amfani ne duniya da lahira amin..


A yanzu haka Duk wanda ya Samu wannan labarin sai yayi farin ciki domin wannan abun farin ciki ne domin koh mutum ba dan gidan ku bane ya Kamata ka saka Masa Al’barka da kuma fatan al’kairi..

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

See also  Kalli Adadin Mata Shida (6) da Jarumi Adam Zango ya Aura a rayuwar shi

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *