Sunusi Anu Ya fusata kan masu
juyawakokin Gwanaja zuwa yabon Annabi/
Mune masu laifi ba gwanja ba

Toffa Babbar Magana` Yau Kwana’ki Tara Kenan da kai Karar Su Ado Gwanja da Safara’u da Mr 442 da Murja Tiktok Amma Har Yanzu Shiru Kake ji.
Tun Bayan Lokacin da Aka Ce An Shigar da Su Ado Gwanja Kara Gaban Kotu Har Yanzu Dai Basuje Ba Kana Kuma Ba’a Kama’su Ba Waton dai Ko Mutun Daya Daga Cikin Su’ Ba’a
Tabbas Babu Shakka` An Kai Karar Tasu Amma Kuma Dai Har Yanzu Babu Wani Labari Na An Kama’su ko kuma Sun Kai Kan’su Tun Lokacin dai Babu Abunda Yafaru.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Ke Faruwa Gameda Karar Su Ado Gwanja da Akai.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Avonoren.Com.