Yadda Wata Tsaleliyar Budurwa Ta Koma Islamiyya Bayan Tafiyar ASUU Yajin Aiki

Yadda Wata Tsaleliyar Budurwa Ta Koma Islamiyya Bayan Tafiyar ASUU Yajin Aiki, Noor Ta Shawarci Yan Matan Jami’a Su Koma Islamiyya Domin Samun Tsira Ranar Gobe.

Wani rahoto da muke samu yanzu yanzu Daga : Dan Jarida Abdul Journalist Na Cewa.

Rahoton Wanda Aka Wallafa A Shafin Sada Zumuntar Facebook Na Cewa Budurwar Ta Shawarci Yan Mata Da Sukoma Islamiyya Suma.

Shafin Daily Trust Hausa Ya Ruwaito Cewa. Daga Dan Jarida Abdul Journalist Ya.

Yadda wata tsaleliyar budurwa ta koma islamiyya bayan tafiyar ASUU yajin aiki.

Budurwar mai suna Noor ta shawarci yan matan jami’a su koma islamiyya domin samun tsira ranar gobe.

Tabbas Wannan Kyakkyawar Budurwa Ta Samu Kyakkyawan Yabo Daga Mutane Da Yawa A Shafukan Sada Zumunta.

Bisa Wannan Kyakkyawar Shawarar Da Ta Bayar Ga Yan Uwanta Dalibai Wadanda Ke Jiran Dawowar Cigaba Da Karatu.

Allah ya karawa Annabi Daraja 

See also  Sheikh Muhammad Kabiru Gombe A Yau Rana Ta Hudu A Wurin Gudanar Tafsirin Al-Qur’ani Mai Girma.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *