Kalli wata Sabuwar rawar Iskanci da Safara’u Ta Kawo A Tiktok da Instagram
September 12, 2022

Yadda Mata Ke Fitsara A Sabuwar Wakar Safara’u Mai Suna (Inda Ass Ba Ciko Bane) Inda Mata Ke Rawar Iskanci A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok, Wasa Wasa Dai Safara’u Tanata Samun Ci Gaba Wajen Harkar Wakarta.
Zuwa Yanzun Jarumar Wakokinta Suna Daya Daga Cikin Manyan Da Akafi Saurara Da Hawanta A Shafin Tiktok, Duk Da Mawakiyar Tana Fuskantar Kalubale Amma Hakan Bai Karyar Mata Da Guiwa Ba.
Kalla Yadda Matan Ke Hawa Wakar A Shafukan Sada Zumunta.