Yadda wani matashin saurayi ya auri budurwar da tafi kowa muni a garin su

Kamar yadda kuka sani dai a yanzu duk wani matashi koh kuma saurayi ba shi da wani buri daya wucce ya aure kyakkyawar budurwar wacce tafi kowa kyau.

Wannan shi kuma watashin matashin ya kasance babu wacce yake kauna duk fadin garinsu sai wata budurwa wacce fuskarta ta kone, wanda hakan yasa fuskarta tayi muni matuka.

Tashar “Nagudu Tv” dake kan manhajar Youtube sun wallafa bidiyon cikekken bayanin matashin da kuma budurwar tasa.

See also  Rigima ta Barke tsakanin murja Ibrahim da dan ta’addan nan Bello Turji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *