Tsakanin Mace Ko Namiji Wanene Yafi Saurin Gamsuwa A Gurin Jima’i Mazan ko Matan
Kar don Kasancewar Kannanki sunyi Aure sun barki kiyi Tunanin ko Allah baya sonki ne, A’a Aure Lokaci ne Allah yana sane dake, haka kuma Kar don baki Aure da wuri ba hakan yasa ki matsu ko wanne Kalan mutum kiyi Gangancin Aure batare da Binciken Hakikanin Halayyarsa ba.
A’a Aure Lokaci ne Allah yana sane dake, haka kuma Kar don baki Aure da wuri ba hakan yasa ki matsu ko wanne Kalan mutum kiyi Gangancin Aure batare da Binciken Hakikanin Halayyarsa ba.
By me hamza abba naku nah kodah yaushe kuh kasan ce da muh domin samin sababbin magungunah da kuma news da sauran suh