Batun kama Ado gwanja akan Wakar
CHASS dakuma Safara’u da Mr 442
gwamnatin kano ta tsayarda matsaya.
Jama.a ko kunji fitatun labarai akan manyan mawakannan a NAGERIA wato wa inda akafisani da SAFARAU DA 442 kuma ADO KWANJA
Wa innan mawakane da NAGERIA takeyi dasu kuma ansansu sosai
Kokunji anata nCeCe kuce akan wakar nan da akace masa kar ya fitar domi fitar da ita matsalace babba
Abun yana shafar matsalar tarbiyya ta ya”ya”mata domin wannan matsalace babba
An hanashi amma sai da yafitar da ita dukda yake bashikadai bane ciki harda SAFARAU DA 442
Hukumar tace fina finai tace ta aika masu da takadda amma sunki zuwa tasaj jami antsaro su kamasu
Su acewar ba aika masu da takaddaba saidai kawai aka kamasu
ALLAH YA KAYE
ALLAH KATAI MAKI KATA NAGERIA
AMEEN