Bikin Jaruma Momee Gombe da Ali
Nuhu kalli videon kuga yadda mata suke
cashewa a shagalin bikin…
Jama a kokunji anata yada jitajita akan wai mome gombe da alinnihu wai zasuyi aure.
Wannan magana bahaka take ba jitajita ne kawai
Mome gombe da alinnihu sunkasance sunayin wani shirya wani fim ne amatsayin miji da mata.
Aciki wannan shiri ne sukayi aure har suka haihu shine sukeyin taron suna sai wannan video yafita sukuma mutane suka yada kunji dalili wannan Abu
Nn
Sukuma mutane sukacigaba da yada jitajita cewa zasuyi aure to bahaka bane
Wannan video da akeyi yakasance babba saboda an kayatashi sosai ansa manyan ya”nwasa acikishi sosai