Daruruwan Martanin da Aka Mayar Ma Dan Shi’an da Yace: “Insha Allah nima ina fatan a kasheni wajen raya ambaton sayyidina Hussain ❤️”

Daruruwan Martanin da Aka Mayar Ma Dan Shi’an da Yace: “Insha Allah nima ina fatan a kasheni wajen raya ambaton sayyidina Hussain ❤️”

Yayin Jana’izar Mabiya Shi’a Guda Shida Da Jami’an Tsaro Suka Kashe A Garin Zaria.

Jaridar BBC Hausa ta wallafa wasu hotuna da za ku gani a kasa, sai jama’a suka fara martani, inda wani dan shi’a ya fadi nashi ra’ayin cewar shima yana bukatan a kashe shi a can.

Ga martanin da jama’a suka yi masa:

SAKAMAKO MAI ZAGI SAHABBAI.
Allah Ya Kara kuma ku Sani wannan shine sakamakon mai ZAGIN Sahabbai.

Dan Jarida Allah Ya sa a kashe ka a can ..Aamin yaa Rabb 🙏

Ba matsala kana zuwa police zasu Harbo katsaya kawai

Dan Jarida Kai Amma kabata ba Annabi ba Hassan Kuma gsky Allah ya kyauta mana yasa kugane

Dan Jarida ummmm yaro yarone meysa bakaje ka Kara gabankaba lokacin da akebude musu wuta kuma ai Naga wasu guduwa sukeyi da ance ga ma aukatanan xuwa saisugudu suna fadawa gidajan mutane suna fakewa

Dan Jarida daga karshe zaka Shiga 🔥🔥

Wannan Shine Sakamakon Mai Cin Mutuncin Annabi SAW
Da La,antar Matansa
Da Zagin Sahabban Sa
Da Kiran Yayan Sa da Agololi. Saura na kabari kafin Tsayuwar qiyama. Allah ka shiryi mai rabon Shiriya Mu Burin mu Ahlussunnah Shine Mu gudu tare mu tsira tare Bama Fatan kowa ya halaka.

Kai Malam Wanan Addini Na Shi’a Akwai Ban Tausayi. Kullum Cikin Fada Da Gwamnati Kuke Haba Da Allah

Idan an ki ji ba aki gani ba,idan kuma an gani ba aga da kyau ba, Allah Ya mana kyakkyawan karshe 🙏, Amin.

See also  Inalillahi Yarasu Wata Daya Da karban Adinin Musulunci

Amtsayinka na Muslims matukar Kai ba jahilibane wawa sakarai baza kayi murna da kisan da akeyiwa wadannan bayin Allah ba domin kuwa suma Muslims ne kawai banbanci agidane.Allah kasakamusu kabi musu haqqinsu domin ana zaluntarsu Alhanin kowa Yana da damar yin addininsa da aqidarsa

Kukuma gwamnati da yansanda sojoji da sauran masu dama kusani cewa Allah zai tuhumeku bisa kisan musulmai da kuke yi batre da wata kwararan hujjaba` sai dan kwai suna Yada manufarsu da aqidarsu…zaku tsaya agaban ubangiji

Inba shirmeba Kai dan Sanda soja ga inda yakamata kaje ka farmaki makiya amma saboda zalinci da rashin sanin aiki Kazo kana kashe innocent people batare da yin ta’addanci ba

kaikuma me dariya da sunan Wai Kai musulmine jahili sakarai bagidaje Wanda besan addiniba ana kashe Yan uwanka muslmai kana jin dadi kasani cewa zakatsaya agaban Ubangiji bisa abinda ka aikata

Allah kashiryar damu ka muna sauyin shuwa gabanni na gari ka zaunar da karmu lapiya da sauran kasashen muslmai Baki daya

Allah ka dora musulunci da Muslims ka dan kwafar da kafirci da kafirai alfarman sayyidina Rasulallah (S.A.W) ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🙏

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *