Mutuniyar Kirki Ce Na Aikata Ayyuakan Alkhairi A Rayuwata Amma Har Yanzu Babu Wanda Ya Fito Neman Aurena Rashin Miji Na Damuna- inji Maryam Funtua

Wata budurwa mai suna maryam funtua, ta koka kan yadda rashin miji ke damunta duk da kasancewar ta mutuniyar kirki a rayuwa.

Kamar yadda aka rawaito cewa, budurwar ta wallafa hakanne a shafinta na sada zumuntar zamani.

Inda take kokawa dangane da karancin mazajen aure duk da kasan cewarta mutuniyar kirki a rayuwa.
Kamar yadda wani mai sharhi a shafukan sada zumunta ya wallafa wannan labari a shafin sa na Facebook cikin harshen turanci

Na yi duk abin da ya dace da kyau, amma babu mai neman aure da ya fito, rashin miji yana da damuwa, Allah Ya ba mu miji.” –Maryam Funtua via
Haka zalika mun sake hango wannan wallafa a shafin igbere tv IGTV Kamar haka

.


See also  Ya amsa kiran Allah bayan yayi Sujjada a Sallah. Wannan yaron yanzun nan mu ka yi sallar Ish’s da shi a masallacin Husain Ibn Ali…….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *