Rayuwa Kenan_ Kalli Abinda Jaruman Kannywood Adam A Zango Da Ummah Shehu Sukayi Cikin Wannan Bidiyo
Abin ya daurewa wasu yayinda wasu kuma ko ajikinsu babu abinda ya shafe su domin ansan irin halin jaruman kannywood inda wajen fitsari da kuma rashin kunya ne an riga an buga musu number musamman irin matsananciyar gaba da take faruwa tsakanin yan kannywood da kuma mutanen gari musamman a garin Kano.
A dai yanzu babu wanda ake tunanin sunfi yan wasan Hausa wayewa saboda duk wasu abubuwa na more rayuwa da duk wata kwalliya ko inkiya ta zamani ana koyane daga gareshi amma kuma mutane basu da was abokan gaba Banda su.
Duka wa’yannan jaruman sun kasance yan asalin jihar Kaduna wacce wasu suke mata lakabi dandalin yan kannywood wanda duk wani dan kannywood indai baya Kano to yana garin Kaduna nanne headquarter su daga Kano sai chan anan suke duka wasu abubuwa da suka shafi wannan masana’anta.