Kalli Yanda Mata Ke Rawar Sabuwar Wakar Wash Baby Duniya Ina Zaki Damu

Bidiyon Yanda Mata Ke Hawa Sabuwar Wakar “Wash Baby” Wakar Da Tafi Na Ado Gwanja Rashin Kunya. Wata Sabuwar Rawar Wakar “Wash Baby” Wakar Da Abdullahi Amdaz Yayita Ta Rikita Yan Mata A Shafukan Zada Zumunta.

Inda Wakar Ake Rawar Rashin Kunya Kamar Yadda Akeyi A Wakar Ado Gwanta Ta “CHASS” Wakar Ta Karade Shafukan Tiktok Inda Yan Mata Marasa Kunya Keta Rububun Hawa Wakar. Inda Baitin Wakar Suke Cewa “Wash Baby” Maiya Faru Ne

https://youtu.be/rbP3r5ZQDwk

“Bayana Ke Mini Ciwo”.

Ga Dai Yanda Yan Mata Ke Rawar Fitsara Na Sabuwar Wakar Abdullahi Amdaz Din.

See also  Ke duniya yadda aka kama dan sandan da yake lalata da wata buduwar wa…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *