Tsofaffin jariman kannywood suna chashewa da rawar wakar Ado gwanja

Abin yayi matuƙar daukar hankalin mutane domin 

yadda ake ganin ashe duk da nasa kannywood har yanzu kansu a hade yake wannan abin ba karamin bawa mutane sha’awa yake ba saboda yadda ake ganin jaruman na yanzu a kullum basu da aiki sai fada da junansu


Wannan video anga kusan duka jaruman suna rawa Sudan nishadi cikin farin ciki da walwala wanda hakan shine ya birge masoyan Kuma ake yi musu addu’a cewa Allah ya kara karfin zumunci

Dukansu babu wacce bata haura shekara biyar da barin wannan masana’anta ba amma kuma sai gashi a karo na farko angansu tare suna cikin farin ciki da nishadi wanda dole ko makiyinsu ya yaba musu domin zumunci abune mai kyau wanda kowa yake farin ciki dashi

Wannan bidiyon sai yawo yake agari inda kowa yake tofa albarkacin bakinsa wasu sukan yaba musu saboda yadda suka hada kansu kamar ba harkar film ce ta haɗa suba kowa dai da abinda yake cewa kunsan mutum da bakinsa baka hanashi Magana

Inda wasu daga cikin wa’yannan jaruman suna da aure wasu kuwa har yanzu Allah bai kawo musu miji ba sai dai fatan Allah ya kawo nagari su samu su shige daga cik

See also  Kotu Tana Neman Mawaki Ado Gwanja Akan Wakar Batsa “Luwai Luwai...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *