Kalli zafafan hotunan Murja Ibrashim Kunya na Happy Independenc
October 1, 2022
Murja Ibrashin Kunya shahararriyar ‘yar TikTok ita ma ta wallafa zafafan hotunan ta na murnar Happy Indepwndence, na cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan Nageriya.

Murja Ibrashim ta wallafa hotunan nata ne a shafin ta na sada zumunta instahram, inda suka dauki hankulan jama’a da dama.



