Kwalliyar Jaruma Maryam Yahaya Na Murna Cika Shekaru 62 Da Bawa Nijeriya Yanci

Kamar yadda kuka sani a yau 1-oct,2022 Nijeriya Ta Cika Shekaru Da Samun Yanci Daga Hannun Tura

Saide kamar yadda aka saba mata da maza na kwalliyar keta raini domin nuna murna na zagayowar wannan rana muhamman ma yan masana’antar Kannywood

Inda a yanzu muka fara da kawo muku Kwalliyar Jaruma Maryam Yahaya kamar yadda zakuga hotunan nata a Kasa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

See also  Subhanallahi! Halin Da Tsaron Ƙasar nan Ya Tsinci Kansa, Allah Mun Tuba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *