Tirkashi!!!  RAHMA SADAU TA FUSATA KAN TSOKACIN DA MANSURA ISAH TAYI MATA A YAU MAGANADAYA.COM

Tirkashi!!! RAHMA SADAU TA FUSATA KAN TSOKACIN DA MANSURA ISAH TAYI MATA A YAU MAGANADAYA.COM

Jarumar Wasan Kwaikwayo Wato Rahma Sadau Ta Yarfawa Mansurah Raddi ne
Bayan Futar Sunayen Matan Dazasu yiwa a Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyar APC
Talla wato (Campein) Jarumar Rahma Sadau Tayi Raddin ne Inda Tace Babu wani Dan Takara data Sani A Yanzu Wanda Zata yiwa Talla……

Dan Haka A Cire Sunanta Aciki Anan Take Mansura Isah ta Mayar mata da Amsa Ga Cikakken Bidiyon ta Cikin nan

Muna Godiya sosai da Ziyartar Wannan Shafi Namu Mai Albarka MAGANADAYA.COM
Zaku Iya Bamu Shawara akan Aikin Mu Mungode

See also  Toffa Bidiyon Yadda Jaruma Momee Gombe ta Taya Mahaifiyar ta Shagalin Birthday Yanzu…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *