innalillahi ‘Yam Matan TikTok Zasu Kashe Wata Da Duka Acikin Gidansu – Suddeenly
Kamar Yadda Kuka Sani Ana Samun Bayyanar Bidiyo A Shafukan Sada Zumuntar Zamani Musamman Instagram Wanda Asalin Bidiyoyin Daga Shafin TikTok Suke
Shafin TikTok Yana Daya Daga Cikin Abunda Ya Kawo Lalacewar Yam Matanmu Na Yanzu Suna Cikin Gida, Wadanda Basa Samun Damar Fita Daga Dakinsu Sai Ko Idan Zasu Wani Waje.
Matan Hausawa Sun Dauki Shafin TikTok Wajen Bayyana Tsiraichi Ko kuma Rawar Iskanchi, Yadda Zakaga ‘Yar Musulma Kuma Bahaushiya Tana Rawar Iskanchi Acikin Dakinta Ta Wallafa A Shafin TikTok Dinta Domin Ta Samu Mabiya.
Sai Dai Ba’anan Gizo Yake Saka Ba, Domin Kuwa Ana Samun Wadanda Suke Yunkurin Yi Musu Wa’azi Game Da Wannan Badalar, Wasu Kuma Har Zagi Da Tsinuwa Sukeyi Musu A Shafin Tsokaci Idan Mace Ko Namiji Yayi Abunda Bai Dace Ba.
Akwai Wata Rigima Datake Barkewa A Shafin Tsakanin Wasu Yam Mata Wadanda Suke Rayuwarsu A Saudiyya Amma Asalinsu ‘Yan Nigeriane, Wadanda Suke Zuwa Aiki Saudiyya, Rigimar Ta Samo Asaline Biyo Bayan Mummunan Tsokacin Da Akeyi Musu Akan Bidiyoyin Da Sukeyi.
Akwai Wata Budurwa Mai Suna Suddeenly Wanda Ta Shahara Wajen Wallafa Bidiyo A Shafin TikTok, Wanda itama Tana Daga Cikin Masuyin Rigimar, Duk Dai Bayanin Ba Lallai Ya Gamsar Daku Ba, Ga Bidiyon Rigimar Yadda Takasance Kuga Yadda Suke Fada A Junansu.
Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu An Tsokaci Akan Wannan Bidiyon, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.