BIDIYO DA HOTUNA: Auren jarumi Dady hikima Abale ya bawa mutane mamaki ku kalli Yadda aka gudanar da bikin
Auren jarumi Dady hikima Abale ya bawa mutane mamaki ku kalli Yadda aka gudanar da bikin.
Ta farko jarumin ya tsaya takara a sabuwar jam’iyya wanda kuma kowa yasan cewa matukar Mutum bashi da aure to bashi.
Muƙami ko mulki yana da matsala domin akwai wasu matsalolin na cikin gida duka bai san suba amma kuma azo a danka masa ragamar jama’a masu yawa shi yasa abun sai mai aure
Sannan kuma acikin kannywood mata akwai mata wa’yanda suke son auren wannan jarumi amma kuma bai yi ba sai yanzu yaje ya samo wata a gari ya aure inda mutane suke ganin kamar rasa auren Amiran Sanda shine yasa yaje yayi wannan auren saboda zuciyarsa ta samu salama.
Yanzu jarumin ya shiga daga ciki amma kuma abin mamaki babu wani jarumi wanda ka gani a wajen wannan bikin kodai auren sirri yayi Allah ne masani domin ansan yadda wannan jarumi yake da farin jini a wajen jarumai maza da mata kowa nasane baya fada da kowa yakan jawo ko a jikinsa
Allah Ubangiji yasa albarka a wannan aure ya kuma basu zaman lafiya shida matarsa yasa gidan zaman tane ya basu zuri’a dayyiba da kuma hakuri da juna.