Rigimar ‘Yan TikTok: Yadda Akayiwa Suddeenly Dukan Tsiya Kuma Aka Fasa Wayoyin Abokanta
Kamar Yadda Kuka Sani A Manhajar TikTok Babu Wadanda Ake Tattauna Rigimarsu Sama Da Mutane Biyu tsakanin Suddeenly Da Mai Zool.
Su Dai Wadannan Mata Asalinsu ‘Yan Nigeria Ne, Amma Daya Daga Cikinsu Wato Munna Musa Wanda Akafi Sani Da Mai Zool Tana Rayuwarta A Saudiyya.
Mai Zool Tana Daga Saudiyya Ita Suddeenly Tana Nigeria Suke Wannan Rigimar, A Farko Dai Mutane Basu Fara Daukar Abunda Muhimmanchi Ba, Ganin Cewa Rigima Tana Samun Wajen Zama Ne Da Mutumin Da Kuke Zaune Waje Guda.
Sai Dai Abun Nasu Yayi Tsamarin Da Har Wasu Daga Cikin Abokansu Suke Kutsa Kai Cikim Rigimar, Ita Kuma Mai Zool Har Hayar Wasu Mutane Take Dauka Domin Su Daki Suddeenly.
Sai Dai Bayan Wallafar Wata Bidiyo A Shafin TikTok Din Munga Yadda Ake Dukan Suddeenly Din Tare Da Abokanta, Yadda Mukejin Muryar Wata Daga Cikin Masu Dukan tana Cewa “A Gaban Mahaifiyarki Zamu Dakeki”.
Ita Kuma Muna Jin Tana Kuka Tana Cewa “Mama”, Sai Dai Wannan Al’amari Ya Tayar Da Hankali Kwarai Da Gaske Ganin Cewa Rigimar Waya Da Ake Daukarta Kamar Ba’a Gaske Ba Har Takai Ga Ana Yiwa Wani Duka Ko Kuma Daukar Mataki.
Ga Cikakken Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Yadda Al’amarin Yake:
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rigimar, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.