Yadda Wata Yarinya Yar Faransa Mai Shekara 14 Ta Haddace Alqur’ani Mai Girma A Cikin Wata Hudu
Yadda wata yarinya yar Faransa mai shekara 14 ta haddace alqur’ani mai girma a cikin wata hudu.
Yadda wata yarinya yar Faransa mai shekara 14 ta haddace alqur’ani mai girma a cikin wata hudu.

Yarinya ta zaunane a garin Zairya dake jihar Kaduna inda aka sanyata a wata makarantar islamiyya inda a kullun wannan yarinya mai suna fatima musa ta dinga haddace shafi takwas a kowace rana ta duniya.
Wanda hakan ya bata damar haddace Alqur’anin a wata hudu, tuni da aka gudanar saukar Alqur’anin a makatar da yarinyar tayi sauka,
Allah ya kara basira