BIDIYON Momme Gombe da A’isha Najamu ,Maryam Yahaya a wajen bikin Birthday din jaruma Khadija malumfashi
BIDIYON Momme Gombe da A’isha Najamu ,Maryam Yahaya a wajen bikin Birthday din jaruma Khadija malumfashi.
A wannan Birthday dinne aka zubar da Naira sosai abinda ba’a taba yiba a kannywood bugu da kari kuma an siyi wannan cake din wanfa aka yanka a wajen wannan Birthday Wanda aka zuba makudan kudi har Naira miliyan daya.
Abinda ya janyo abin magana a wannan Birthday shine yadda akaga manyan mutane a wajen wannan bikin da kuma irin yadda manyan mutane suka zo wannan waje ga kuma irin yadda aka zubar da kudi a wannan waje kuma ta kafa Tarishi babba a kannywood.
Anga momee gombe dasu Maryam Yahaya suna tikar rawa a wannan waje wanda hakan ya bawa mutane sha’awa saboda yadda kullum kawunansu yake a hade a duk lokacin da wani daga cikin su ya shirya wani abu sai kagansu Dukansu a wannan waje wannan bakaramin nasara bace a kannywood
Sun cashe sosai abin sha’awa kuma shine yadda sukayi ango suka saka kaya iri daya ka kace bikin aure akeyi sunyi kyau gwanin sha’awa.