Kai gaskiya matan kannywood sun iya rawar fulani a masana’antar kannywood

Tofah na ne yazo karshe, ka sani ka kara sani in ha
zanyi numfashi to na cikin raina ko ince rayuwata ma gabadaya, indai ana so bayan rai, tabbas zan

ci gaba da sonka har bayan raina, tare da yi mana fatan kasancewar mu atare, shin ka san mahimmacin
murmishinka gareni kuwa? tamkar yiwa makaho addu’ar budewar ido ne, misalta irin Farinciki da
yanayin da zai shiga, to wannan kwatane a Farincikin da nake shiga aduk sanda na ga kana murmushi,

kadai za ka so ba, amman ina da tabbacin zanyi kokarin cike duk wani gurbi da ke zuciyarka ta
hanyar da ba za ka taba so ko tunanin kulla alaka da wata ‘ya mace ba, Ina Sonka tamkar Raina! Ko ba.

https://youtu.be/WzU3htvD7AY

yanzu ba kuma ba yau ba koda kuwa bana duniya ina fatan ka so ni kwatankwacin son da nake ma hakan
zai matukar kara faranta mun rai Da’eeman ba iya suna bane ina
Dauka wannan buduruwarka ce ta turo ma shin wani yanayi za ka iya tsintar kanka ciki.

See also  Abubuwa biyar (5) da Naga Musulmai Sunayi Wanda Har Yau Ban taba ganin Abun Birgewa ba irinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *