Bidiyon abinda murja da mai wushirya sukeyi a daki ya janyo cece kuce
Bidiyon abinda murja da mai wushirya sukeyi a daki ya janyo cece kuce
Wa’yannan jaruman tiktok din a Yanzu babu kamar su domin yadda suke wasu abubuwa wanda dole su dauki hankalin mutane musamman ma’abota hawa shafukan sada zumunta ganin yadda sukayi kaurin suna wajen mutane cikin fara’a da annishuwa wanda wasu kuma suke cike da bakin cikin abinda sukeyi
Yayinda wanan jaruma ta kaiwa wannan dan tiktok ziyara har gidansa anga fuskokinsu acikin daki wanda shigar da wannan mata tayi na shiga mai tsari ba amma kuma a haka suke video kowa ya bani inda suke wasa da dariya take bincika kayansa na daki tana nunawa mutane wanda hakan ya bawa mutane mamaki
Jaruma murja dai kowa yasan cewa wannan jarumar na kanwar lasa bace domin babu wanda take shakka domin yada ta daina abubuwan da takeyi saboda kunya Sam bata kunyar kowa wanda hakan yasa tayi kwarin suna ta zarce duk ragowar yan uwan nata na tiktok
Da yawa mutane sunyi bakin da abinda wannan jarumar takeyi yanzu itama ta zama bata shakka saka kaya wanda zasu fito da sassan jikin wanda hakan ba tsari bane kuma ta kuma bata tsoran surutu daga wajen mutane tunda yanzu tayi shaharar da kowa ya riga ya santa
Jarumar bata dade da dawo daga garin Abuja ba inda suka hadu 442 achan harma ake cewa yana koya mata waka ko kuma ta koma wajensa da zama gaba daya