Babbar magana : rahama sadau ta Bude wuta kan korar safara’u da akayi daga kannywood
Tsohuwar jarumar kannywood rahama sadau ta bayyana cewa korar safarau daga kannywood Bai dace ba Kuma wannan Abu da sukayi abun kunya ne agare so Wanda suka Kori ta
Rahama sadau dai ta bayyana Hakan ne a wata tattaunawa da akayi da ita inda ta Dora laifin iskancin da safarau takeyi ga Yan kannywood
Idan baku manta ba dai an Kori safarau daga harkar kannywood ne a Shekarar data gabata bisa zargin ta yin iskanci har bidiyon ya fito bainar jama a
Rahama sadau dai ta bayyana cewa mafi yawan Yan kannywood din Suma Yan iskan ne don haka babu dalilin da zaisa a Kori safarau daga kannywood
Itama dai rahama sadau din dai indan Baku manta ba an dakatar da ita daga harkar kannywood tin bayan wata waka da tayi da fitaccen mawakin hausa hip hop din Nan wato classic inda aka hango jarumar tana rungar shi lamarin da yasa aka dakatar da ita daga harkar kannywood