ko a yanzu: banyi yawan karuwanci ba banyi izgilanci ba me yai zafi haka rigimar tima da Murja ƴar Ticktok.

Ga duk wanda yaji wannan maganar yasan cewa wannan maganar da wannan jarumar ta fada yasan cewa akwai da wacce take domin maganar tayi kama da martani tunda ba haka kawai ta fadi wannan maganar na akwai wata kura dara taso na samun sabani ita da wata

Mutane sunyi mamkin cewa me yasa acikin jarumai maza ba zaka taba samun wasu suna irin wannan abubuwan ba dole sai dai jarumai mata koda kuwa a fadan da akayi tsakanin jarumai Adam a zango da kuma Ali Nuhu wanda su kansu ba’a taba jin chacahar baki a tsakanin suba

Jarumar ta mayar da martani wanda take cewa ita ko yanzu tayi aure tasan cewa bata taɓa yawon ta zubarba tasan ta kama kanta bata da wani abin kunya da za’a ce yau ga wani abu wanda tayi.

Wasu suna ganin duk da bata ambaci suna ba tofa jama’a sun fahimci inda abin ya dosa wasu da yawa sun fahimci inda wannan jarumar ta dosa saboda tun a baya ansa meya faru da ita da wata jarumai wanda babu wanda baisan meke faruwa ba

https://youtu.be/MAXKUOLja0I

Allah dai ya kyauta ya kuma tsayar haka domin wa’yannan maganganun hakika zasu iya kara Kunno wa wannan rigimar wuta

See also  Mazan Yanzu Duk Ragwaye Ne Haryanzu Ba Wanda Ya Taba Gamsar Dani A Kan Gado Inji Wata Budurwa Marar Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *