Tirkashi Ashe Bello Turji Yana Raye Bai Mutu Ba, Yanzu Gaskiya Ta Bayyana

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Labarai Sunyi Ta Yawo A Kafafen Sada Zumunta Akan Cewa Bello Ya Mutu, Shugaban ‘Yan Ta’addan Zamfara Da Katsina.

Biyo Bayan Labaran Dasuke Ta Yawo A Kafafen Sada Zumunta Akan Cewa An Kashe Shugaban ‘Yan Ta’addan Zamfara Da Katsina Bello Turji, Yanzu Wasu Hotuna Suka Bayyana Akan Lamarin.

Mai Magana Datty Assalafy Ya Bayyana Wasu Hotuna Tare Da Bayyana Gaskiya Akan Kashewa Bello Turji.

Bayan Wallafa Wadanann Hotuna Sai Datty Assalafy Ya Yayi Wani Dogon Bayani Kamar Haka.

Kamar Yadda Zaku Gabi A Hotunan Da Suke Sama Hoton Bello Turji Da Yan Sanda Yana Zaune Akan Kujera Cikik Kakin Yan Sanda Ga Bindigar RPG Jingine Ajikin Bishiya Ta Bayansa, Sannan Ga Sauran Mayakansa Wasu Cikin Kakin Sojoji Da Matayensu Suna Zaune Cikin Izza.

Kuma Dai Har Yanzu Bello Turji Yana Rike Da Wasu Kauyuka, A Karkashinsa A Jihar Zamfara Wadanda Yake Karban Haraji Daga Wajen Akan Abunda Suka Samu Na Amfanin Gona Da Kasuwanchi.

Musamamm Kauyukan Gusami Da Gora Wadanda Suke Karkashin Hukumar Birnin Magaji A Jigar Zamfara.

Duk Wanda Ya Kalli Makaman Wadanann Barayi Zai Tabbatar Da Cewa Mayakan Suna Samun Daurin Gindi A Bangaren Manyan Kasar Nan Wadanda Suke Da Ruwa Da Tsaki A Harkar Tsaro A Nigeria”.

To Allah Ya Shiga Tsakanin Nagari Da Mugu Zamu So mU Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari Dayake Faruwa Musamman Bangaren Rashin Tsaro A Arewachin Nigeria.

Kada Ku Manta Ku danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:


See also  DA DUMI-DUMI; Kalli Bidiyon Yadda Akayiwa Shugaban Kasa Buhari Jifan Aljannu A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *