Bazan Iya Kwanciyar Kabari Ba Inhar Ban Hadu Da Maryam Yahaya Ba Inji Wani Matashi

Inaso Ranar Da Zan Mutu Ya Zama An Dauki Ranmu Tare Dana Maryam Yahaya, Sannan Inaji Kamar Bazan Iya Kwanciyar Kabari Ba Idan Banganta Ba.

Wannan Matashin Ya Bayyana Tsananin Haukarsa Kan Jaruma Maryam Yahaya.

Idan Baku Manta Ba. A Kwanakin Baya Ne Wannan Matashin Ya Fito Ya Bayyanawa Duniya Irin Tsananin Soyayyar Da Yakewa Jaruma Maryam Yahaya, Sai Dai Kuma Daga Ganin Irin Kalaman Da Matashin Ke Fada Kan Jaruma Maryam Din Sun Sauka Akan Hanya.

Domin Ko A Kwanakin Baya Ya Bayyana Cewa Lokacin Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Ya Shiga Damuwa Sosai Duk Da Lokaci Daya Ne Da Mahaifinsa Ke Jinya.

Amma Yafi Damuwa Da Jikn Maryam Yahaya. Akan Jinin Mahaifin Nashi, Inda Yace Har Aron Kudi Yayi Yayi Yanka Domin Allah Yaba Maryam Din Lafiya.

Shin Kuna Ganin Wannan Yana Cikin Hayyacinsa Kuwa. Yake Fadin Irin Wanann Maganganu Akan Wannan Jarumar?.

https://youtu.be/FzHYC4gn6g4

Kalla Bidiyon Nan Domin Jin Yadda Matashin Ke Zubo Maganganu Akan Jarumar Tasa.

See also  FULL VIDEO: Sabuwar Waƙar Rarara Tareda Lawal Ahmad, Umar Hashim Izzar So, Tareda Nura M. Inuwa, Garzali Miko Da Sauransu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *