Kalli Adadin Mata Shida (6) Da Jarumi Adam Zango Ya Aura A Rayuwar Shi

Fitaccen jarumi, darakta, dan rawa sannan kuma mawaki a Masana’antar Kannywood Adam Abdullahi Zango wanda akafi sani da Adam Zango wanda yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka dade suna taka rawar gani a Masana’antar Kannywood.

A yau dai wannan shafi ya kawo maku jerin mata Shida da jarumi adam zango ya aura a rayuwar shi wanda kuma a yanzu mace daya ce kawai yake tare da ita

Ku kalli faifan bidiyon dake a kasa domin ganin wannan jerin mata.

See also  DaDumiDumisa. Wannan Hukunci Yayi Daidai Duniya Ta Zama Yadda Ta Zama Anyi Nasarar Kama….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *