Kalli Bidiyon Yadda Wakar Ado Gwanja CHASS Ta Zama Annoba Ga Yan Mata Marasa Tarbiya

Wakarq Ado Gwanja CHASS ta zama annoba ga yan mata marasa tarbiya masu son lallai su sai sun nunawa duniya basu da mutunci kuma basu da tarbiyya.

D
ai makarantace lahira wajen hisabi anan zata ga sakamakon da ta aikata me kyau ko mara kyau kuma lahira gida 2 ne Aljannah ko Wuta wa’iyazubillah.

Annabi S.A.W ya bamu labari Lokacin da ya leka wuta sai ya ga mafiya yawa a cikinta mata ne ya Subhanallah yar uwa yi kokari ki kubutar da kanki daga shiga wuta.

Domin kuwa lallai a cikin wanna gidajen guda biyu dole ne sai mutum ya tsinci kan

sa a cikin daya ne zai haka yan uwa mu guji duk abin da Allah baya so muyi abun da yake so domin mu tsira da rahamar sa ranar alkiyama Allah yasa mu dace.

See also  Halin Da Tsaron Kasar Nan Yake Ciki, Innalillahi Bello Turji Ya Tona Asiri Ya Saki Sabon Video…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *