Yanda Bidiyon Tsiraicina Ya Fita Yabi Duniya

Nafi Wata Uku Ko Kofar Gida Bana Iya Fita Lokacin Da Bidiyon Tsiraicina Ya Fita A Duniya, Safara’u Ta Bayyana Irin Tashin Hankalin Data Shiga Lokacin Da Bidiyon Tsiraicinta Yabi Duniya Har Yasa A Koreta A Shirin Kwana Casa’in.

A Karon Farko Anyi Hira Da Tsohuwar Jarumar, Kuma Mawakiya A Yanzun Wato Safiya Yusuf, Wacce Akafi Sani Da Safara’u, Ta Shirin Kwana Casa’in. Inta Ta Bayyana Cewa Tasa Maganganu Kala Kala. A Lokacin Da Bidiyon Nata Ya Fita.

Inda Wasu Ke Cewa Kamar Ita Yar Madigoce, Ko Tayi Bidiyon Ne Ta Turawa Wata Budurwarta Ko Kuma Abokiyar Aikata Alfashan Ta. BBCHausa Sune Suyi Hira Da Mawakiyar, Inda Tayi Bayanai Da Dama Dangane Da Rayuwarta.

See also  Yanzu Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Gameda Auren A'isha Humaira Da Rarara..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *