YANZU Hannatu Bashir Ta Fara Tona Asiri guda Uku ALI NUHU Yayi magana cikin Bacin Rai Akan Rigimarsu

ALI NUHU YA MAKA HANNATU BASHIR A KATU

Wata rigima ta kacame tsakanin sarki Ali nuhu da jaruma hannatu bashir har takai Ali nuhu yayi karar jarumar kan maganganu mara dadi da suka harzuka shi

lamarin ya faru ne bayan da jaruma hannatu bashir din ta shirya gudanar da aikin fim dinta kuma a cikin jaruman da xasu taka rawa harda sarki Ali nuhu Wanda kamar yadda aka saba ana bawa sarki Ali nuhu lokaci na musamman dazai gudanar da bangarensa Amma sai wasu dalilai suka sa sarki Ali nuhun be cika alkawarin daya dauka ba Wanda hakan ya fusata hanan din ta aika masa da sakon karta kwana na maganganu marasa dadi kamar yadda freedom radio suka rawaito….

hannatu bashir ta fara rubutawa sarki Ali nuhu sako kamar haka!.
slm gaskiya baka kyautamin ba Amma ba komai aikina tun watan daya wuce nayi niyyar yi,

mukayi magana da alolo yace kace kana aiki mu bari saika gama, nace ba matsala kafadi lokacin dayayi maka yace kace 10 ga wata sau uku ina tambayar alolo 10 ga watan yayi yace yayi,

A jiya na tambayeshi ya maganar zuwanka yace gobe zaka dawo nace ba matsala idan ka dawo give sai jibi muyi bangarenka ,yau kuma nace mishi ya maganar dawowar ka yace sai gobe nace ya fada maka idan bazaka samu damar yimun ba ya fadamin na hakura.

Wadannan sune maganagun da hannatu bashir din tayiwa sarki Ali nuhu hakan ya fusatashi yayi kararta a kotu

Zaku Iya Kallon Cikakken Bidiyon ta Cikin nan 

See also  Yanzu yanzu nura m inuwa dakuma naziru sarkin waka sunsaki sabuwar wakar Abba gida gida yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan wakar…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *