Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un; Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Tijjani Faraga Rasuwa Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un; Anyi Babban Rashi A Masana’antar Kannywood Domin Kuwa Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Tijjani Faraga Rasuwa.

Allahu Akbar Yanzu Mukai Karoda Wani Labari Mai Taba Zuciya Inda Allah Ya Karbi Rayuwar Mahaifiyar Jarumin Kannywood Tijjani Faraga Rasuwa Domin Kallon Bidiyon Yadda Akai Jana’izar Ta Ku Danna Koren Rubutun Dake Kasan Wannan Rahoto.

GA BIDIYON YADDA AKAI JANA’IZAR TA ALLAHU AKBAR,

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Gtophausanews.com.

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Marigayiyar dai ita ce babbar yaya ga Babban Limamin garin Jos, Sheikh Lawal Adam. Allah Yaji Kanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da iman ameen Summa Ameen.

See also  Abun Kunya: Duba Abunda Musa Mai Sana'a Yayiwa Budurwa Saboda Taki Bashi Hadin Kai, Mai Sana'a Comrade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *