Subhanallahi! Abunda wasu masu murnar Maulidi sukayi ya bar baya da kura
A cikin wasu fefen bidiyo an hango wasu samari da “yan mata suna dikar rawa da sunan Maulidi wanda hakan mutane da dama suke ganin ya sabawa ka’ida domin bai dace ba kuma hakan haramun ne.
A cikin sautin wakar bidiyon an jiyo yadda suka sauya wakar Ado Gwanja ta Warr zuwa ta murnar Maulidi wanda hakan ma yayi matukar jawo kace nace a shafukan sada zumunta musamman ma shafin Tiktok da kuma Facebook.
Ba Tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su a duk inda kuke.