Tirkashi Kalli Yadda Hamisu breaker Yasha da Kyar daga Hannun Mata Saboda Soyayyarsa a wurin Shagalin biki da aka gayyace sh

Tirkashi Kalli Yadda Hamisu breaker Yasha da Kyar daga Hannun Mata Saboda Soyayyarsa a wurin Shagalin biki da aka gayyace shi.

Fitaccen Mawakin nan hamisu sa’id Yusuf da akafi sani da hamisu breaker ya fita da kyar a wurin wasu mata a yayin da yake gudanar wani wasa da aka gayyace shi.

Hamisu breaker yana daya daga cikin manyan Mawakan Kannywood da Suka yi fice tundai bayan wakar sa ta jaruma.

https://youtu.be/JsvEc5QZvuk

Ga vedion nan wanda tashar amo hausa ta wallafa.

See also  YADDA ZA KA DUBA KO KANA CIKIN MASU CIN GAJIYAR SHIRIN NA NG-CARES

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *