February 25, 2024

Tab wannan Rigima dai taki ci taki karewa wanda har yanzu ana cigaba dakai ruwa rana tsananin murja kunya da kuma zee Zango wanda itace yarinyar jarumi adam a zango wacce idan baku mantaba kwanakin baya ta daga dara wannan kamfanin na Adam a zango wanda aka jiyota tana rera karatun Alkur’ani mai girma.

Wannan Rigima ta faro asali tun lokacin da murja ta fara fada da jarumin wanda su kuwa wa’yannan sune najikin jarumin kunga kuwa ai ba’a taba shi du bari ba shine abinda yasa suka suyi wannan rigimar da kydinsu wanda kuma har yanzu ake fafatawa.

Sannan jatumin yayi Blocking dinta a Tiktok Wanda wannna abin ba karamin fusata murja yayi ba wanda yasa ta fito Social media tana surutai akan wannan abun saboda yadda yayi mata ciwo kuma tana jin zafin abin sosai.

Ganin yadda kowa daga ya dauko bolarsa yake saukewa akan jarumi adam a zango shine yasa zee zango suka daura daramar kare me gidansu domin abinda ake masa yayi yawa bayan shi kuma na wani ɗan siyasa amma kowa saiya dauko kafa yace ya taimaka masa.

Mudai muna gefe zamuga karshen wannan rigimar wanda kuma Bama faran zata dauki lokaci Allah zai sasantasu.

See also  Da Na Auri Talaka Gara Na Mutu Banyi Aure Ba – Cewar Fatima Sheka
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *