Yadda Wata Mata Ta Kama Mijinta Yana Lalata Da Kanwarta

Duniya ina saki damu, bidiyon wata matar aure da ta kama mijinta yana lalata da kanwarta uwa daya uba daya.

Wata mata mai zuwa wajen aiki ta dawo daga gurin aiki shigowarta gida ke da wuya tana buda daki sai ta-ga mai gidanta ya na lalata da ‘kanwarta a kan gadonta.

Budurwa tace ita a yanzu bata da burin auren wani namiji indai ba wannan malamin saboda yayi mata daidai da irin namijin da tak so gashi kyakkyawa kuma gashi malami hakika duk yadda mace takai da son namiji to dole ta yaba da wannan malamin domin yacike duk wani sharadi.

Haka kuma malamin baiji kunya wajen karanta wannan sakon ba saboda haka ba bakon abu bane sun saba karbar irin wannan daga cikin wajen mata musamman yan mata na wannan zamanin.

Wasu kuma yan uwanta mata sunce ta basu kunya sabo wannan kamar zubar da kima be ace wai mace ta turawa da namiji sakon soyayya wannan lamari rage darajar ya mace ne domin sune ake cewa ana son su kuma duk da haka suna yiwa mutum rashin mutunci amma ita kuwa wannan ta duba fitar ta ta fadawa wannan malamin tana kaunarsa

https://youtu.be/v90e3yjIkw4

Daman kuma shi malami mata suna sha’awar aurensa domin akwai yanci kuma sai yadda mace tayi dashi saboda rashin.

See also  Yadda Saurayi Ya Yaudari Budurwa Da Rashin Lafiyarsa Yayi Zina Da Ita Lokacin Da Taje Dubashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *