Kalli Bidiyon Auren Yar Autar Marigayiya Jaruma Amina Garba

Kalli Bidiyon Auren Yar Autar Marigayiya Jaruma Amina Garba.

Jaruma amina garba wacce akafi sani da mama dumba fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood wacce Allah yayi mata rasuwa shekaru da dama da suka wuce.

SHIGA NAN 

An daura auren Yar Autar ta wacce ta mutu ta bari ta rasu a lokacinda yarinyar tana yar karama da haihuwa kuma itace auta acikin jerin yayanta, an hango Fuskokin wasu Jaruman Kannywood da Suka halarci wannN biki kamar irin jaruma saratu Gidado.

cikakken bidiyon yana nan munajin dadin yanda kuke kasancewa da wannan tashar taku mai albarka wato manyanlabarai.com

bidiyon yana nan

See also  Masana’antar Kannywood sun Sake Jama Kansu Zagii Sakamakon Wannan Bidiyo Da Suka….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *