Qalu innalillahi wa inna lilaihim raji’un Allah yaji kan musulmai yanzu yanzu muka sami wani rahoto daga shafin babban jarumin masana antar kannywood wato hausa film kenan.

Ficaccan jarumi ali nuhu ya bayyana labarin rasuwar wata bai war Allah akan shafin sa na Instagram yau muna fatan allah yaji kam ta darama yasa ta huta ameeen.

Jarumin yayi rubutun ne akan shafin nasa kamar haka “innalillahi wa’inna ilaihim raji’un Allah yaji kanki yayi miki rahama zubaida” wannan rubutu ne kai tsaye da jarumin yayi akan shafin sa.

See also  Masha Allah Bidiyon Yadda Wata Kyakkyawar Budurwa Take Rera Karatun Al’Qur’ani Mai Girma Cikin Salo Mai Ƙayatarwa

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *