Yan ta’adda sun halaka mahaifin daraktan kannywood
Yadda Yan ta’adda Suka kashe mahaifin wani daraktan masana’antar shirya finafinai ta kannywood

Innalillahi wa Inna ilaihirraju’un! Yanzu yanzunnan muke samun wani labari marar Dadi daga masana’antar shirya finafinai ta kannywood, masana’antar tayi babban Rashi inda Yan bindiga Suka hallaka mahaifin Wani darakta.
Tuni dai aka yi Masa janaiza Kamar yadda addinin musulinci ya tanadar