Sabuwar Wakar Murja Wacce ta rera tare da Haibaici ga Makiya.

Sabuwar Wakar Murja Ibrahim Kunya wacce ta rera tare da habaici ga makiyanta, tun dau bayan haduwar ta da mr442 ne ta fara harkar waka wanda har takaiga taje Abuja wajen shi inda sukayi waka ta farko yanzu kuma ta sake yin ta biyu.

https://youtu.be/uZ4YXYyHShc

Ku danna akan vedion domin sauraron wakar

See also  Tonon Asiri: Pantami Kai Maƙaryaci ne, Me Kaiwa Addini Banda Neman Kuɗin Ka Kawai, Na Ƙalubalance Ka Maƙaryacin Banza, Sheikh Nasir Yayi Kaca-Kaca Da Minista Isah Ali Pantami

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *