An yan kewa jaririya hannu bayan mahaifin ta yayi mata Duka wai sabo da…

Kowa da irin abun da zai fuskan ta idan yazo duniyar nan an yanke wa wata jaririya ƴar watanni biyu, mai suna Miracle, hannun dama, bayan da mahaifinta, Confidence Amatobi, mai shekaru 31, ya yi mata duka sabo da ta hana shi barci da kuka.

Danna wannan hotan

An ce lamarin ya faru ne a jihar imo bayan da Amatobi ya doki Miracle ne da angar rataye kaya ta roba saboda ta hana shi barci kamar yadda jaridar  ta rawaito

Jaririyar ta samu rauni ne daga dukan da mahaifin nata ya yi mata, inda bayan ta ji rauni, har ta kai ga an yanke hannun.

Kamar yadda gidan talabijin na ABN TV ya ruwaito, reshen jihar Imo na hukumar kare hakkin bil’adama ta kasa da kuma kungiyar mata ‘yan jarida ta Najeriya sun yi kira ga gwamnatin jihar da ‘yan sanda da su gaggauta kama Amatobi tare da gurfanar da shi gaban kuliya kan wannan aika-aika.


An yanke hannun jaririyar ne a sashin kula da lafiyar yara na cibiyar kula da lafiya ta tarayya, FMC Owerri, wannan shine ai nihin abun da yafaru kuma kowa ya nuna rashin go han bayan wannan uban

See also  Masha Allah Bidiyon Yadda Wata Kyakkyawar Budurwa Take Rera Karatun Al’Qur’ani Mai Girma Cikin Salo Mai Ƙayatarwa...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *