Qalu innalillahi Allah yaji kanki wata hafizar Al’Qur’ani tarasu bayan fama…

Innalillahi Wa’innailaihi raji’un Allaj sarki rayiwa kwanan nan yan mata masu ne man ilimi Yana karbar ra yiwarsu,  a yanzu muka sami labarin Allah ya yiwa Nusaiba Shehu Hafizar Alqur’ani rasuwa.

Yanzu yanzu muke samun Labarin Rasuwar wata matashiya mai suna Nusaiba Shehu Bacirawa rasuwa bayan fama da tai da gajeriyar jinya,


Nusaiba yar asalin jihar kano karamar hukumar ungwago za ai jana’iza ta kaman yadda addinin musulunci ya tanadar

Muna rokon Allah yaji kanta yay mata rahama mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani Ameen.

See also  Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un Mutane 3 ne suka mutu sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai a jihar Adamawa…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *