Ke duniya yadda aka kama dan sandan da yake lalata da wata buduwar wa…

Labari da dumu duminsa kenan wani lauya mai rajin kare hakkin dan Adam, Prince Wiro, ya yi kira ga rundunar ‘yan sandan jihar Ribas da ta zakulo wasu ‘yan sanda da wata mata mai takaba ke zarginsa da yi mata fyade saboda take dokar covid-19 da tayi tofa kunji wani abun mamaki.

Matar mai takaba mai shekaru 32 ta zargi wani dan sanda da ke aiki da ofishin Sakpenwa, karamar hukumar Tai, da saceta a ranar Talata inda ya kai ta masaukinsa sannan ya dinga yi mata fyade bayan tsorata ta da yayi da bindiga

See also  Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Aka Hana Mutane Su Zaɓe Jam’iyar NNPP Da PDP A Legos Rikici Ya Barke…..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *